Kannywood

IZZAR SO SABON SALO EPISODE 107 ORIGINAL BAKORI TV FULL VIDEO HD…

Izzar So Sabon Salo Season 7 Episode 106 Tabbas Shirin Film din Izzar So Yayi Matukar Daukar Zafi Kana Yayi Matukar Burge Jama’a da Kuma Alumma Sosai da Sosai.

Shirin Film din Izzar So Shiri Ne dayake Kayatar da Jama’a Matuka Sosai da Sosai Kuma Yake Burge Su Yanzu Haka dai Wannan Shirin Ya Dau Zafi Matuka Sosai da Sosai Domin Kuwa Anfara Zargin Aliyu ba Dan Matawalle Bane Shin Mekuke Tunanin Zai Faru.

Wannan Shine Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru a Wannan Shiri Na Izzar So Shin Mekuke Tunanin Zai Faru Zamuso Muji Ra’ayin Ku Masoya Ta Hanyar Yi manah Comment.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button