Kannywood

IZZAR SO SABON SALO EPISODE 106 ORIGINAL SERIES WHITE ENGLISH SUBTITLES FULL VIDEO HD…

Izzar So Sabon Salo Kashi Na 106 Yayi Matukar Girgiza Alumma Matuka Kafin Mukai ga Kawo Muku Wannan Shirin shin Me Kuke Tunani Zai faru da Aliyu.

Shin Za’aje Ayi Gwajin jini ne da Aliyu ko Kuma aa Shin Matawalle Zai Yarda Dansa Ne Zamuso Muji Ra’ayin Ku a Wannan Shiri ta Hanyar Yi manah Comment.

GA VIDEON 👇

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button