Kannywood

Toffa Babbar Magana, Asalin Bidiyon Yadda Presdo da Yaransa Suka Durkusawa Baba Rabi’u Yanzu-yanzu Tirkashi…

Toffa Babu Shakka A Yadda Baba Rabi’u Yasaka Presdo Ya Durkusa Mai Saboda Sumayya Babu Shakka In dai Bai Aure ta ba Tabbas Zai Iya Kashe Baba Rabi’u Saboda Yadda Yasa Presdo du Iskancin sa Yanemi Sulhu.

???

Shin Kuna Tunanin Presdo Zai Aure Sumayya Ko Kuma Aa Bazai Aure ta Ba Wakuke Tunanin Zaiyi Wuff da Sumayya Lukman ko Presdo ko Yarima Akwai Kura Kuwa Zamuso Muji Ra’ayin Ku Masoya.

Wannan Shine Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Yadda Burin Baba Rabi’u Yacika Akan Su Presdo.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button