Labaran Duniya

DaDumiDuminSa, Yanzu Ansamu Nasarar Kama Wani Babban Dan Ta’addan Boko Haram da Manyan Makamai A…

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta yi nasarar fatattakar wasu manyan ‘yan ta’addan Boko Haram da ke fakewa da mutane.

Yanzu haka dai mun samu labarin cewa rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta samu nasarar cafke daya daga cikin wadannan manyan ‘yan ta’adda bayan da ta fatattake su.

???

Wannan mutumin da aka kama shi ma babban dan ta’addan Boko Haram ne wanda ya kasance yana kare mutane don karbar kudin fansa.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button