Labaran Hausa

Allah Sarki, Bidiyon Yadda Ango Yazama Gurgu Abun Tausayi Bayan Auren Kalli Yadda Amaryar Sa Ke Jinyar Sa Yanzu…

Allah Sarki Rayuwa, Dole Wannan Mutunen Su Baka Mamaki Kana Kuma Su Baka Tausayi Sannan Su Burgeka Ganin Yadda Suke Gudanar da Rayuwar Su Cikin Soyayya.

Duda Angon Ko Kuma Mijin Baya da Kafa Amma Tabbas Suna Baiwa Junan Su Kulawa Matuka da Gaske Hakan Yana Burge Jama’a Sosai da Sosai.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button