Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Mutuwar Kamaye Dadinkowa Yanzu Gaskiya Tafito Akai Kalli Video…

Toffa Babbar Magana; Gaskiyar magana akan mutuwar jarumi kamaye na dadin kowa, indan kuka kuran ta wannan rahotan zaku tabbatar da menene yake faruwa gaskiya ne kamaye yarasu ko dai hana raye.

Domin abun da yada wasu suka fata tabbatar da mutuwar jarumin shine anga manyan jaruman kannywood sunyi fostin kamar su (Falalu A dorayi) kunga kuwa tunda aka ga yayi magana akai dolane ace gaskiya ne.

Amma daga baya munji kishin kishin din cewa jarumi kamaye yananan daransa bai rasuba amma abun du bawar anan shine ya akai kamar jarumi Falalu A dorayi yayi magana bai tabbatar da rasuwar ba.

Ya kama ta gaskiya idan mutun zayyi abu to kafin yayi wannan abun ya tabbatar da cewa yayi bincike akan hakan kafin sanarwa mutane amma menene amfani haka ace kamar jarumi falalu yayi sanarwa bai tabbatar ba.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Mutuwar Kamaye Na Shirin Dadinkowa.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button