Kannywood

MASHA ALLAH: Matar Jarumi Ali Atwork Ta Haifa Masa Yar Jaririya Yanzu Kalli Video…

Masha Allah, Matar Jarumin Kannywood Ali Atwork Ta Haifa Masa Yar Jaririya Kyakkyawa Yanzu Kuma Sai dai Muce Alhandulillah Domin Kuwa ta Haihu Cikin Sauki Kuma Tana Lafiya.

Wannan Lamari Yayi Matukar Saka Ali Atwork Farin Ciki Mara Musaltuwa Sosai da Sosai Inda Yayiwa Jaririn Nasa Addu’a Kamar Haka.

KU DANNA KAN HOTON NAN KUGA BIDIYON JARIRIN 👇
👆👆👆

Alhamdullilah Masha Allah Muna Godiya ga Allah subuhanahu wata alah daya mana wannan Babbar kyauta da mabu mai baka irinta sai ubangijin sammai da kassai Allahu wahidil kahharu Allah mungode maka da wannan ni’ima da ka mana Allah ka bawa Matata Hauwa’u lafiya da karfin jiki Allah ka albarkaci wannan Yaro ka bashi kariya Allah kasa mahaddacin Al-Qur’ani ne Allah ka bashi ikon yin biyayya ga iyayensa Allah kabashi ikon rike gaskiya da Amana a duk inda yake Allah kabashi ikon riko da addinin Muslunci kakuma bashi ikon bin koyarwar fiyayyan Halitta SHUGABAN mu Annabi Muhammadu S.A.W

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Haihuwar da Akaiwa Ali Atwork Wanda Kukafi Sanida Madagwal.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button