Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Jahar Zamfara Yadda Yan Ta’addan Boko Haram Suke Shirin…

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta samu wasu rahotonnin da ke nuna cewa kungiyar Boko Harama tsagin ISWAP na kokarin kafa sansanoni a kauyen Mutu na gundumar Mada da ke karamar hukumar Gusau jihar ta zamfar.

Shugaban kwamitin shigar da kara da laifukan da suka shafi fashin daji kuma memba a kwamitin tsaro da tattara bayanan sirri na jihar zamfar Dr.Sani Abdullahi Shinkafi, ne ya bayyana haka ga manema labarai a Gusan babban birnin jihar.

Ya ce Mambobin na ISWAP sun shiga jihar ne ta wasu yankunan Danji da Kunchin Kalgo da ke karamar hukumar Tsafe dake jihar zamfaran.

Shugaban kwamitin ya kara da cewa a baya-bayan nan ma mayakan kungiyar ta boko haram suna yawaita kai hare-hare kan garuruwa da kauyuka masu yawa a fadin jihar zamfara.

Muna Matukar Godiya Zuwa Gare’ku Godiya Mai Tarun Yawan Gaske Masoya Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button