Labaran Hausa

Yanzu-yanzu Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Kalli Video…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn; Hadarin Mota Ya Ritsa da Wasu Mata Shida da Direban Su Inda Sukai Hadarin Mota Suka Rasu Allah Sarki.

Wasú Mata Shìda Ƴan Ɗaúkar Amàryá Taréda Dírébansú Sún Rasú A Sanadíyar Haɗarín Mótar Da Ya Farú Da Sú A Hanyar Sókótó Zúwa Argúngú A Jìya Ladí

Allah Ya Jíkansú. Amìn

Allahu Akbar’ Muna Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Sa Da Rahama Amin.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button