Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Yanzu yanzu Aminu Alan Waka Yayi Mummunan Hadarin Mota Kalli Video…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Yanzu Yanzu Mawaki Aminu Alam Waka Yayi Mummunan Hadarin Mota Ya Subhanallah.

Fitaccen Mawakin Hausa Aminu Abubakar Ladan Wanda Akafi Sani Da Alan Waka Yayi Hatsarin Mota Kamar Yadda Mawakin Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Zumuntar Instagaram Da Facebook.

Mawakin Ya Baiyana Cewa, Hadarin Ya Afku A Jiya Litinin 1-11-2022, inda yace hatsarin Ya Tsaya Ne A Iya Abin Hawan su.


Hatsarin da ya ritsa da Alan Waka amma ya ƙare akan abin hawa muna jaddada godiya ga Allah A Cewar Alan Waka.

Mutane Da Yawa Ne Suka Jajantawa Mawakin Tare Da Addu’ar Allah Ya Kara Kiyayewa A Nan Gaba Amin.

Dai dai Muce Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yakiyaye Gaba Amin dai.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button