Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn; Ango Ya Rasu Washegarin Auren Sa Yanzu yanzu…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn; Ango Ya Rasu Bayan Kwana daya da Auren Sa Allahu Akbar.

An Ɗaura Aurensa Jìya Lahadi Ya Rasú A Safiyar Yau Litinín

Wannan Angón Mai Súna Shéhu Lílí Kófar Atíku Daké Jìhar Sókótó Ya Rasú Yaú Da Safé Bayan An Ɗaúra Aúrensa A Jìya Lahadí.

Allah Ya Jiƙansa Da Rahamarsa. Amin.

Babu Shakka Wannan Mutuwar Tayi Matukar Girgiza Alumma Sosai da Sosai Saboda Irin Wannan Mutuwa da Akai Allah Sarki Muna Rokon Allah Yajikan Sa da Rahama.

Ita Kuma Wannan Amarya Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yabata Ikon Hakuri Tareda Yan Uwan Sa Amin.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button