Labaran Hausa
Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Allah Yayiwa Miji da Mata Rasuwa Lokaci Guda Sukai Hadarin…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Allahu Akbar Mutuwar Miji da Mata Tayi Matukar Girgiza Jama’a Matuka Inda Sukai Hadari.
Matà Da MÃjà Sún Rasú Lokacà Gúda Sakamakón HaÉ—arÃn Mota
Allah ya yà wa Alhajì Abbà s InjÃnÃya Kanó rasúwa tareda matarsa a sanadÃyyar haÉ—arÃn Móta da ya rÃtsa da sú akan hanyar sú ta Zúwa Dutsé Jìhar JÃgawa daga garÃn Kanó.
Allah ya gafarta músú, ya sa mútúwa hútú cé a gare sú, Ya bawa iyalai Haƙurà na rashìn sú.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Mutuwar Miji’da Matar Sa Allah Yajikan Rai.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.