Kannywood

Za’a Daura Auren Jaruma Rukayya Dawayya Tareda Angon Ta Afakallah Yanzu a…

Masha Allah; Aka Ce Rana Bata Karya Maganar Auren Jaruma Rukayya Dawayya Tareda Angon Ta Afakallah Lokacin Yayi.

Tsawon lokaci da aka shafe anata jita-jitar batun auren shugaban hukumar tace finafinai reshen jihar Kano Malam Isma’il Na’abba Afakalla da jaruma Rukayya Umar da akafi sani da Dawayya yazo ƙarshe domin kuwa an saka ranar daurin auren.

Ismail Na’abba Afakalla shine wanda ya wallafa katin gayyatar daurin auren a shafinsa na Instagram wanda za’a yi a ranar juma’a mai zuwa. Kuma Za a ɗaura auren ne da ƙarfe 2:00 na rana a ranar Juma’a, 4 ga Nuwamba, 2022 a Masallacin Juma’a na Tishama, dake Kano.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Aure Nasu Zai Kasance da Kuma Lokacin daza’a Daura Masu Aure Allah Yakaimu Lokacin.

Ga Cikakken I’b Na Bikin…

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button