Labaran Duniya

Turkashi Bidiyon Yadda Tsoho Mai Shekaru 101 Yake Shan Soyayya Tareda Budurwa Yar Shekara…

Toffa Aka ce Soyayya Ruwan Zuma Bidiyon Yadda Wani Tsoho Mai Kimanin Shekaru 100 Yake Shan Soyayya Tareda Matar Sa Wadda Bazata Wuce Shekara 45 a Duniya ba.

Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Alumma Kana Ya Basu Mamaki Matuka Sosai da Sosai Saboda Ganin Irin Soyayyar da Wannan Masoya Suke Sha Abun Sai ma wanda Yagani.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Masoyan Asalin Suke Matukar Shan Soyayya Tareda Nuna Kauna a Garesu.

Kalli Hoton Su…

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button