Kannywood

Toffa Babbar Magana: Ansaki Bidiyon Yadda Musa Mai Sana’a Ke Tikar Rawa da Aisha Humaira Yanzu a…

Toffa Babbar Magana; An saki Wasu Hotuna da Bidiyo Na Musa Mai Sana’a Tareda Fitacciyar Jarumar Kannywood Aisha Humaira Inda Suke Tikar Rawa a Bikin Kanin Mai Shadda.

Yanzu Yanzu Mukai Karoda Bidiyon Yadda Musa Mai Sana’a Ya Hau Wakar Fitaccen Mawakin Nan Wato Hamisu Breaker Inda Yayi Rawa Tareda Jaruma Aisha Humaira.

Tabbas Ansha Babban Shagalin Biki A Masana’antar Kannywood Domin Jarumai Dadama Sun Halacci Wajen Taron Bikin Nasu Inda Kowa da Irin Rawar Ganin daya Taka.

Wannan Shine Kadan Daga Rahoton Mu Akan Abunda Musa Mai Sana’a Yayi Tareda Aisha Humaira A Lokacin da ake Shan Shagalin Wannan Biki.

Kalli Wasu Hotunan Anan…

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button