Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Sauya Kudaden Nigeria Yan Ta’addan Boko Haram Su Bello Turji Abunfa ya…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Su Bello Turji Tareda Wasu Yan Ta’addan Boko Haram Suna Ruwa Matuka Akan Maganar Chanza Kudin Kasar Nigeria Domin Kuwa Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Su.

Yanzu Haka dai Suna Nan Niki Niki da Kudin Alumma Wanda Suka Sata Kuma Suka Boye Basuda Wani Imani Tabbas Kuma Hakan Bai Dace Ba Ko Kadan.

Maganar Chanza Kudin Kasar Nigeria Hakan Yayiwa Wasu Dadi Wasu Kuma Basuji Dadin Lamarin Ba.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Halinda Wasu Manyan Yan Ta’addan Boko Haram Sukai Shiga Domin Kuwa Su dai Basa kai Kudin Su Bank.

👆👆👆

Kalli Wani Labarin Kuma…

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button