Labaran Hausa

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Bidiyon Yadda Budurwa Ta Baiwa Samari Nonon ta Suke Rubutu akai Yanzu…

Wa’iya Zubillah Iyaye Ku Kara Hattara da Yaran Ku da Suke Zuwa Makarantun Boko Musamman Ma Jami’a Domin Kuwa ana Aikata Abu buwa Wanda Basu Dace Ba Ko Kadan Wallahi.

Qalu Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Yanzu Mukai Karoda Wani Hoton Wata Budurwa Wanda Bai Dace Ba Inda Ta Baiwa Wani Saurayi dama Wato Abokin Karatun ta Yake Mata Rubutu Akan Nonon ta.

Ya Subhanallah Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Alumma Kana Kuma Wasu Sunyi Allah Wadai da Wannan Mutun Akan Wannan Badala daya Aikata.

Saboda Acikin Jama’a Suka Aikata Hakan Hakan Nema Yasa Har Aka Samu Wanda Yayi Masu Bidiyo Basu Saniba Kuma Yasaki Wannan Bidiyo Abun dai Zai Addu’a.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Abun Kunyar da Wasu dalibai Suka Aikata.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button