Labaran Duniya

DaDumiDuminSa: Yadda Wata Hanshakiyar Mai Kudi a Abuja Take Neman Wanda Zai Dirka Mata Ciki, Zata Biya N3m…

Toffa Babbar Magana; Wata Mai kuɗi dake zaune a Birnin tarayya Abuja ta shiga neman kyakkyawan Saurayin da zai iya ɗirka mata ciki.

Attajirar ta yi alkawari baiwa duk wanda iya wannan aiki kuɗi naira Miliyan Uku amma akwai sharuddan da ta Kafa Akan Lamarin.

Bayan rufe wa mutumin fuska a duk lokacin da zai sadu da ita, tace zata kulle shi a gida har sai lokacin da aka tabbatar ta samu juna biyu.

Wata mazauniyar burnin tarayya Abuje dake faɗi tashin zama uwa tana neman kyakkyawan mutumin da zai iya sanya wa ta ɗauki.

Tauraruwar mai amfani da kafar sada zumunta, Uwaoma Susan Joseph, ita ce ta bayyana bukatar matar a dandalin Facebook tare da sakaya bayanan matar.

Akwai kyautar miliyan N3m ga mutumin Yayin da matar mai kuɗi ta shirya biyan duƙ wanda ya ci sa’ar gama wannan aikin Naira Miliyan N3m, ta kuma kafa wasu sharuɗɗa yayin gudanar da lamarin.

Ga Cikakken Rahoton Ku Saurara.

GA ? VIDEON

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button