DaDumiDuminSa: Bidiyon Iskancin Rahama Sadau Rungume da Gardi Babu Kunya Yanzu a…

Ya Subhanallah Wani Abu’da Jaruma Rahama Sadau Tayi Yayi Matukar Girgiza Alumma Kana Ya Basu Mamaki Domin Kuwa Basu Taba Zaton Zata Iya Aikata Wannan Abu ba.
An Saki Wasu Hotunan Jaruma Rahama Sadau Rungume da Wani Gardi Babu Kunya Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Wannan Fa Shine Yayi Matukar Girgiza Alumma Kana Ya Basu Mamaki Matuka Sosai da Sosai.
Yanzu yanzu dai Jama’a Suna Nan Suna Magana Akan Abun Kunyar da Jarumar ta Aikata Wanda Bai Dace Ba Kuka Hakan ba dai dai Bane.

Wannan Shine Kadan Daga Rahoton Mu Akan Abun Kunyar da Jarumar Kannywood Rahama Sadau ta Aikata Abun Sai dai Muyi Mata Fatan Allah Ubangiji Ya Shirye ta.


Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’Edunoz.com.