Labaran Hausa

Allah Sarki Yadda Wasu Yara Almajirai Suka Hada Kudi Suka Taimakawa Wani Mutun Yana’jin Yunwa Kalli Video…

Allahu Akbar Wani Principal ya bayyana Cewa ya saba bawa yaran kyautan kudi duk lokacin da suka taho wurinsa suna bara.

Amma, a wata rana, Prince ya ce yunwa ta kama shi kuma ya sanar da yaran halin da ya ke ciki.

Ba tare da bata lokaci ba, suka tattara kansu suka masa karo-karon kudi suka mika masa.

Prince ya karbi kudin da murmushi a fuskansa, ya kirga ya gano N280 suka tara masa.

Prince ya dubi yaran cike da mamaki a fuskarsa ya musu godiya kwarai da gaske.

Amma daga bisani ya canja ra’ayinsa ya mayar musu da kudin.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button