Kannywood
Yanzu yanzu; Jarumi Lawan Ahmad Tareda Matar Sa Sun Cika Shekaru 14 da Aure Kalli Wani Abun Mamaki daya Faru dasu a…

Masha Allah; Fitaccen Jarumin Kannywood Lawan Ahmad Ya Bayyana Wasu Kyawawan Hotunan Sa Tareda Matar Sa Inda Ya Bayyana Wa Duniya Irin Farin Cikin dayake Ciki Na Yacika Shekaru 14 da Aure.
Jarumi Lawan Ahmad Yayi Matukar Burge Jama’a Kana Ya Burge Masoyan Sa Ganin Yadda Ya Rike Matar Sa da Amana Tareda Iyalan da Suka Haifa Abun Sai dai Ace Masha Allah.
Tabbas Farin Cikin da Lawan Ahmad Ya Shiga Wato dan Iya Tabbas Bazai Taba Musaltuwa ba Kana Kuma Yakara Bayyana Wa Duniya Yadda Yake Matukar Kaunar Matar Sa Sai’dai Handula.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.