Kannywood

MASHA ALLAH: Yanzu yanzu Ana Kara Shan Babban Shagalin Biki a Masana’antar Kannywood….

Anyi Gagarumin Biki a Masana’antar Kannywood Inda Aka Daura Auren Muhammad Bashir Mai Shadda Wato dai Wannan Biki Babu Shakka Yayi Jama’a.

Kamar Yadda Kuka Sani dai Wannan Biki da akai Na Kanin Abubakar Bashir Mai Shadda Ne Wato Kanin Sane Yayi Aure Kuma a Wannan Lokaci Inda Jama’a Suka Halacci Wajen Wannan Biki da akai.

Jarumai Dadama Sun Halacci Wajen Wannan Biki Inda Kowa Ya Taka Muhimmiyar Rawar Gani A Wannan Biki Tareda Yiwa Ango da Amarya Fatan Alkairi da Fatan Samun Zuria Ta Gari.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Aka Gudanar da Wannan Shagalin Biki Na Muhammad Bashir Mai Shadda Allah Yabasu Zaman Lafiya amin.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button