Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Bidiyon Iskancin Jahilin Malami Rungume da Wata Budurwa Yajawo CeCe Kuce Yanzu…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Ansaki Fefen Bidiyon Tareda Wani Hoton Dan Iskan Mai Comedin Nan Wanda Kukafi Sanida Jahilin Malami.

Toffa Babbar Magana Ana Wata ga Wata ta Kunno Kai Yanzu yanzu Mukai Karoda Wani Hoton Jahilin Malami Yana Shirin Rungume Wata Budurwa Kuma Tsabar Iskanci Ko Riga Babu a Jikin Sa Innalillahi.

Tabbas Wannan Lamari Yakai Ace Innalillahi Kan Yanzu Shin Wai Ina Hukumar Hisba Ne Sannan Ina Manyan Kannywood Yakamata Ace Kuyiwa Wannan Yaro Magana.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Jahilin Malami da Wata Budurwa Babu Kunya a Gaban Jama’a.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button