Labaran Hausa

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Bidiyon Iskancin Yaran Hausawa a Bayan Gari Suna a…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Al, Ummar Hausawa abun fa yanzu ba’a cewa komai tun bayan bullowar kafar sada zumunta na Tiktok abubuwan suketa kara runcabewa.

A shekarun baya idan mutum yayi irin haka yana yi ne a boye ba tare da yaso abun wani ya gani ba,amma a wannan zamanin takai ta kawo yanzu abun ya fara zama kamar ado domin har so ake aga anyi sannan a dauka a dora a shafin na Tiktok domin samun mabiya Follows

Abun dai babu dadin gani kawai sai wanda ya gani,Allah ya gyara mana Al’ummar mu.

Shafin HausaBlog TV dake sahar YouTube sun sanya bidiyon,ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Abun Kunyar da Wannan Yaran Suka Jawo Manah Kenan Kuma Wai Ya’yan Hausawa Sai dai Muce Allah Ya Shirya Su dai.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button