Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Amarya ta Mutu Ana Gobe Daurin Auren ta Yanzu yanzu Kalli Video….

InnaLillahi Wainna ilaihi Raji’un: Tabbas daga Allah muke kuma gareshi zamu koma Allah yayiwa wata budurwa rasuwa ana igobe daurin Auren ta a Najeriya.

Labarin yayi matukar sosa zuciyoyin mutane duba da yanayin hakan ba kasafai ta fiya faruwa ba.

Shafin jaridar Dokin Karfe TV dake kan Facebook ne suka rawaito labarin kamar haka:

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN:

Gobe Asabar 29th October, 2022 daúrin auranta, yaú Jumma’a ta cé ga garinkú nan.

Allah Ya jíkanta da rahama. Amin Ya Allah
Muna rokon Allah yajikan ta yasa ta huta Amin.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Wannan Mutuwa da akai A Wannan Lokaci Sai dai Fatan Allah Yajikan Su.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button