Kannywood

Toffa Babbar Magana: Jarumi Adam a Zango Ya sake Bayyana Wa Duniya Wata Yar Tasa Yanzu yanzu Kalli Video…

Ana Wata ga Wata ta Kunno Kai Jarumi Adam A Zango Yasaki Wasu Sababbin Hotunan Sa Tareda Wata Budurwa Inda Ya Bayyana Wa Duniya Cewa Ita Ce Sayyada.

Wato dai Wannan Hoto da Jarumi Adam a Zango Yasaki Hotone Wanda Yayisa Tareda Yar’sa Wato dai Wadda Sukai Wani Film da Jimawa Mai Suna Sayyada Wannan Film din Yajima Shima.

Adam A Zango Ya Bayyana Wannan Hoton Ne kamar Yadda Ya Bayyana Na Ummi Rahab Lokacin Daya Dawo da Ita Amma Kuma Yanzu Haka dai Yace Sayyada Ba Film ta Dawo Ba Kuma Aure Zatayi Insha Allah Nan Bada Jimawa Ba.

Za’a Sha Shagalin Bikin Ta Masha Allah Sai dai Muyi Fatan Allah Yakaimu Lokacin Wannan Biki Sannan Ita Ma Wannan Yarinya Allah Yasaka Mata da Alkairi.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yarinyar da Jarumi Adam a Zango Ya Bayyana Wa Duniya A Matsayin Ta Na Yar sa Yanzu.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button