World News

Qalu Innalillahi: Kalli Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Auri Gurgu Mara Kafa ko Guda Daya Allah Sarki Rayuwa…

Rayuwar Duniya Abun Tausayi Yanzu Mukai Karoda Wani Labari Tareda Bidiyon Yadda Wasu Ma’aurata Ke Shan Wahalar Rayuwa.

Bidiyon Wani Mijin da Matar Sa Yayi Matukar Tabawa Jama’a Zukata Tabbas Saboda Ganin Irin Halinda Suke Ciki Na Rayuwa kuma Suna Bukatar Rayuwa Tabbas.

Allah Sarki Abun da Zaifi Baku Tausayi a Cikin Rayuwar Su Shine Mijin Nata Gurgu Ne Abun Tausayi Komai Sai dai Matar Tayi Masa Allah Sarki Rayuwa Babu Dadi Kan.

Wannan Shine Kadan Daga Bayanin Mu Akan Yadda Wannan Ma’aurata Ke Shan Wahalar Rayuwa da kuma Yadda Matar Sa Take Matukar Nuna Mai Kulawa Allah Yabasa Lafiya Dai.

???

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoza.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button