World News

Qalu Innalillahi: Bidiyon Yadda Wata Kyakkyawar Budurwa Ta Auri Saurayin dayafi Kowa Muni a Garin Su Kuma Kowa Ke Gudunsa Kalli Video…

Toffa Babbar Magana: An Saki Fefen Bidiyon Yadda Wata Budurwa Ta Aure Saurayin da Kowa Ke Gudunsa a Garin Su Saboda Irin Halinda Yake Ciki Allah Sarki.

Tabbas Rayuwar Wannan Saurayi da Budurwa Dole Ya Baku Tausayi Saboda Yadda Fuskar Sa Ta Samu Matsala Sosai Saboda Irin Halinda Yake Ciki Abun Tausayi.

Yanzu Haka dai Wannan Saurayi Anyi Auren Tareda Wata Budurwa Wadda Take Matukar Son’sa Tareda Kaunar Sa Masha Allah Sai dai Muyi Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yabasu Zaman Lafiya dai Amin.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Sakin Fefen Bidiyon Wasu Ma’aurata da Sukai Aure.

???

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button