Kannywood

INNALILLAHI: Bidiyon Yadda Rayyya Kwanacasa’in Suke Tikar Rawar Iskanci a…

Toffa Babbar Magana: An Saki Fefen Bidiyon Rayya Ta Cikin Shirin Kwanacasa’in Inda Wani Abun Kunya Yafaru Lokacin da Take Murnar ta Ta Gama Karatun Jami’a.

Tabbas Abunda Yafaru a Wajen Ya Burge Wasu Sannan Kuma Ya Baiwa Jama’a Mamaki Matuka Sosai Saboda Ganin Yadda Suka Runga Rubutu a Kirjin Su Babu Kunya a Cikin Jama’a Sannan Suna Tikar Rawa Mazada mata Babu Kunya.

Yanzu Haka dai Zamusa Muku Wannan Bidiyo Domin Ku Kalla Kuma Kuga Abunda Wannan Yara Suka Aikata Wanda Hakan Bai Daceba Kuma Bai Kamata ba.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Abunda Jarumar Kannywood Ta Aikata Wato Rayya ta Cikin Shirin Kwanacasa’in.

Toffa Rayya Abun Yayi Yawa Kan…

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button