World News

DaDumiDuminSa: Bidiyon Yadda Wani Saurayi Mai Shekaru 28 Ya Auri Tsohuwa Yar Shekara 83 A Duniya Yanzu Kalli Video…

Yanzu Yanzu Mukai Karoda Wani Bidiyon Wani Saurayi Mai Kimanin Shekaru 28 Zuwa 30 a Duniya Yadda Ya Auri Tsohuwa Yar Shekara 83 a Duniya Toffa Babbar Magana.

Babu Shakka Wannan Lamari Ya Baiwa Jama’a Mamaki Matuka Kana Kuma Ya Basu Tsoro Matuka Ganin Yadda Wannan Saurayi Ke Shan Soyayya da Wannan Tsohuwar Mai Shekaru a Duniya da Yawa Haka.

Yanzu Haka dai Muna Tafeda Wannan Bidiyo Kuma Zamusa Muku Shi Domin Kuga Yadda Suke Shan Soyayyar Su Abun Su Gwanin Burgewa.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Abu daya Faru Na Auren Saurayi da Tsohuwa Allah Yakaro Dan Kwan Soyayya Amin.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button