Kannywood

Tafaru ta Kare Yanzu An Gama Rushe Gidan Rarara Bayan Rigimar Su da Dr Abdullahi Umar Ganduje Yanzu Kalli Video…

Innalillahi: Shin da Gaske Ne An Rushe Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rarara Ko Kuma Ba’a Rushe Ba Shin Mene Gaskiya akai.

Saboda Dr Abdullahi Umar Ganduje Ya Dauki Alwashin Cewa Sai ya Rushe Gidan Mawakin Saboda Anyi Gidan Ne Ba a Kan Tsari Ba Hakan Ne Yasa Jama’a Suka Fara Tunanin an Rushe Gidan Rarara Wasu Suna Cewa Ba’a Rushe Ba.

Domin Sanin Gaskiyar Abunda Ke Faruwa Gameda Wannan Lamari Ku Kalli Bidiyon Dake Cikin Wannan Rahoto Namu Mun Gode.

Yanzu Yanzu Mukai Karoda Wani Bidiyo da Zaiyi Matukar Tabbatar Muku da Gaskiyar Abun da Ke Faruwa Akan Wannan Lamari Shin An Rushe Ne ko Aa.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Dauda Kahutu Rarara da Dr Abdullahi Umar Ganduje.

BIDIYO

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button