Labaran Hausa

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Wani Mutun Mai Ya’ra 7 Baya iya Komai Sai dai Amai ga Kusunbi Kuma Yaran Sa Du Kana’na Ne Dole Rayuwar Su Ta Baka Kuka….

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Rayuwa Babu Dadi Bidiyon Yadda Mahaifin Wasu Yara Kana’na Yagamu da Wata Kalar Cuta Inda Komai ma Sai dai Amai Sannan Yanada Doro Allahu Akbar.

Yanzu Yanzu Mukai Karoda Wani Bidiyo Na Yadda Wani Iyali Suke Matukar Shan Wahalar Rayuwar Yau da Kullun Allah Sarki Dole Su Baka Tausayi Matuka Sasai da Sosai Saboda Irin Halinda Suke Ciki Yayi Yawa Matuka.

Don Haka Zamusa Muku Bidiyon Nan Nasu Domin Kuga Irin Halinda Suke Ciki Wanda Du Wani Mai Imani Dole Saiya Tausaya Masu Matuka Sosai da Sosai.

Allah Yakawo Dauki dai Amin…

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button