Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Anyi Babban Rashi Allah Yayiwa Alh Murtala Rasuwa Yanzu Ga Bidiyon Yadda akai Jana’izar Sa…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Allahu Akbar Kabiran Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mutun Mai Rai Aka ce Mamaci Ne A Kwana a Tashi Kowa Na Haka Ne.

Allah Yayiwa Alhaji Murtala A, Lamus Rasuwa Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Sa da Rahama.

Tabbas Wannan Mutuwa Tayi Matukar Girgiza Alumma Matuka Sosai da Sosai Inda Jama’a Suka Shiga Cikin Wani Yanayi da Kuma Tashin Hankali Lokacin da Wannan Labari Yazo Musu Na Wannan Rashi da akai.

Fatan Mu dai Allah Yajikan Sa da Rahama Yasa Aljanna Ce Makomar Sa Amin Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Mutuwa da akai.

Allah Yajikan Musulmi Amin…

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button