World News

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Allah Yayiwa Wata Hafizar Alqur’ani Mai Girma Rasuwa Yanzu Allah Yajikan ki da Rahama Amin…

Qalu Innalillahi: Tabbas Anyi Babban Rashi A Duniya da Aka Rasa Wannan Hafizar Alqur’ani Mai Girma Sai dai Muyi Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Ta da Rahama Amin.

Innalillahi Wa’innailaihi raji’un Allaj sarki rayiwa kwanan nan yan mata masu ne man ilimi Yana karbar ra yiwarsu, a yanzu muka sami labarin Allah ya yiwa Nusaiba Shehu Hafizar Alqur’ani rasuwa.

Yanzu yanzu muke samun Labarin Rasuwar wata matashiya mai suna Nusaiba Shehu Bacirawa rasuwa bayan fama da tai da gajeriyar jinya,

Nusaiba yar asalin jihar kano karamar hukumar ungwago za ai jana’iza ta kaman yadda addinin musulunci ya tanadar.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Babban Rashi da akai Na Wannan Dalibar Alqur’ani Mai Girma Allah Yajikan ta.

allah Yajikan ki da Rahama Amin

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button