Kannywood

Yanzu-yanzu: An Saki Fefen Bidiyon Mawaki Nura M Inuwa Tareda Iyalan Sa a Cikin Wani Kalar Salon Bidiyo Toffa Kalli Video….

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Duniya Gidan Labari An Saki Wani Fefen Bidiyon Wasu Makafi Miji da Mata Dukan Su Makafi Ne Allah Sarki.

Rayuwar Duniya Sai Addu’a Yanzu Mukai Karoda Wani Labari Na Wani Miji da Matar Sa Inda Dukan Su Makafi Ne Wato dai Basa Gani da Idon Su Allahu Akbar Duniya Kenan.

Tabbas Babu Shakka Wannan Makafi Sunyi Matukar Girgiza Jama’a Sannan Jama’a Dadama Sun Tausaya Masu Matuka Sosai da Sosai Allahu Akbar Rayuwar Su Akwai ban Mamaki Matuka.

Rayuwar Wasu Makafi da Sukai Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Sosai da Sosai Allah Sarki Rayuwa Tabbas Wannan Makafi Dole Su Baka Tausayi Sannan Kuma Dole Su Burgeka Matuka Saboda Ganin Yadda Suke Baiwa Janan Su Kulawa.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Wannan Makafi da Miji da Mata Dukan Su Makafi Ne Allah Yakawo Masu Dauki dai.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button