Kannywood

Toffa Babbar Magana: Jarumar Kannywood Maryam Shuaibu Ta Bayyanawa Duniya Cewa Bata Kashe Auren ta Don ta Dawo Harkar Film Ba Yanzu….

Toffa Babbar Magana: Jarumar Kannywood Maryam Shuaibu Ta Bayyana Wa Duniya Cewa Ita Bata Kashe Auren ta Don ta Dawo Harkar Film Ba.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Maryam Shuaibu wacce akafi sani da junaidiyya acikin shiri me dogon zango Gidan badamasi ta bayyana cewa Ta taba yin aure harma da daya sai dai kuma bata kashe auren nata ba don tayi harkar film kamar yadda ta shaidawa bbc hausa a hirar da sukayi da ita.

Jarumar ta kara da cewa ita dai tayi aure ne bada niyyar ta fito ba kawai dai Allah ya kaddara hakan sannan fitowa ta itace ta bani damar shiga harkar film saboda tunda nayi aure na cire harkar fim a raina.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Wannan Jarumar Kannywood din data Bayyanawa Duniya Cewa Bata Taba Kashe Auren ta Don Tadawo Harkar Film Ba.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button