Kannywood

MASHA ALLAH: Yanzu yanzu An Daura Auren Yar Margaya Jaruma Amina Garba Kalli Video….

Masha Allah Yanzu Muke Samun Labari Akan An Daura Auren Yar Wata Jarumar Kannywood da Allah Yayi Mata Cikawa Mai Suna mama dumba Allah Sarki Anyi Auren Yar’ta Bata Raye.

Jaruma amina garba wacce akafi sani da mama dumba fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood wacce Allah yayi mata rasuwa shekaru da dama da suka wuce.

An daura auren Yar Autar ta wacce ta mutu ta bari ta rasu a lokacinda yarinyar tana yar karama da haihuwa kuma itace auta acikin jerin yayanta, an hango Fuskokin wasu Jaruman Kannywood da Suka halarci wannN biki kamar irin jaruma saratu Gidado.

Masha Allah Wannan Kenan dan Haka Yanzu Zamusa Muku Asalin Bidiyon Yadda akai Shagalin Bikin Domin Ku Kalla Kuga Zahiri.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button