World News

Kalli Asalin Bidiyon Yadda Kwarton Muneerat Abdulsalam Yayi Mata Dukan Tsiya Suna Tsakada Iskanci Toffa Babbar Magana Kalli Video…..

Toffa Babbar Magana Kwarton Muneerat Abdulsalam Yayi Mata Dukan Kawo Wuka Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Turkashi Yanzu.

Shin nadama ce ko zafin duka?

Na Yi Nadamar Rayuwar Barikin Da Na Yi A Baya, Cewar Muneerat Abdussalam
Shahararriyar mai siyar da kayan mata da yaɗa abubuwan batsa a shafukan sada zumunta mai suna Muneerat Abdussalam ta yi wadannan kalaman ne bayan ta sha dukan kawo wuƙa a wurin saurayinta mai suna Lare, wanda har ta nemi hukumomin tsaro su shiga tsakaninta da shi amma abun ya ci tura.

Ga abunda ta ce;

Oh ni Muneerat Abdulsalam haka ratuwata ta koma? Ko kudin sayan paracetamol ba ni da shi kuma ba mai bani, na zama abin kwatance a idon duniya, gani ga wane ya ishi wanne tsoron Allah, na yi nadamar rayuwar ķaruwanci, shashanci da barikanci da na yi a baya

Wannan ai shi ake cewa hisabi tun baka mutu ba, to karku kuskura ku sawa yaranku suna Munira, kuma ina so ku maida ni abin kwatance ga yaranku da jikoki, ina cikin nadamar rayuwar da na yi daga baya, Allah ka yafe min.

Hausawa sun ce ciwon ‘ya mace na ‘ya mace ne. ‘Yan uwa mata wanne fata kuke yi wa Munira bayan ta yi nadama.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru da Muneerat Abdulsalam Malamar Mata.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button