Kannywood
Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Yanzu yanzu An Fara Rushe Gidan Dauda Kahutu Rarara Turkashi Babbar Magana Kalli Video….

Qalu Innalillahi: Shin da Gaske Ne An Rushe Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rarara Ko Kuma Ba’a Rushe Ba Shin Mene Gaskiya akai.
Saboda Dr Abdullahi Umar Ganduje Ya Dauki Alwashin Cewa Sai ya Rushe Gidan Mawakin Saboda Anyi Gidan Ne Ba a Kan Tsari Ba Hakan Ne Yasa Jama’a Suka Fara Tunanin an Rushe Gidan Rarara Wasu Suna Cewa Ba’a Rushe Ba.
Domin Sanin Gaskiyar Abunda Ke Faruwa Gameda Wannan Lamari Ku Kalli Bidiyon Dake Cikin Wannan Rahoto Namu Mun Gode.
Yanzu Yanzu Mukai Karoda Wani Bidiyo da Zaiyi Matukar Tabbatar Muku da Gaskiyar Abun da Ke Faruwa Akan Wannan Lamari Shin An Rushe Ne ko Aa.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.