World News

MASHA ALLAH: Bidiyon Yadda Hafizar Alqur’ani Mai Girma Ta Haddace Sa Yanzu Haka Kuma Tana Rubuta Sa Kalli Video…..

Masha Allah: Wata Hafizar Alqur’ani Mai Girma Ta Haddace Sa Alhandulillah Yanzu Muka Samu Wannan Labari Mai Dadi Inda Wata Budurwa Ta Haddace Alqur’ani Mai Girma.

Wata Budurwa Mai Suna Nana Ta Haddace Alqur’ani Mai Girma Kuma Yanzu Haka Ta Dauki Aniyar Rubuce Sa Masha Allah Wannan Lamari Yayi Matukar Dadi Kana Ya Burge Jama’a da Kuma Alumma.

Alhandulillah Jama’a Dadama Sun Shedi Wannan Daliba Akan Irin Kyawawan Halayen ta da kuma Dabiun ta Sai dai Muce Masha Allah Alhandulillah.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Wannan Baiwar Allah Mai Suna Nana data Haddace Alqur’ani Mai Girma Har Ta Fara Rubuta Sa.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button