Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn; Bidiyon Yadda Aka Cirewa Wani Yaro Kafa’fuwa Yazama Gurgu Allah Sarki Kalli Video..

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn; Yadda Wani Gurgun Yaro Yake Gudanar da Rayuwar Sa Abun Sai ya Baku Tausayi Matuka Domin Kuwa Bayada Kafa Ko Guda Daya.

Allah Sarki Wani Karamin Yaro da Bai Wuce Shekara 6 Ba A Duniya An Yanke Masa Kafafuwan Sa Baki Daya Inda Bashida Kafa ko Guda Daya Abun Tausayi Ah Haka Kuma Yake Gudanar da Rayuwar Sa Cikin Wahala.

Tabbas Rayuwar Wannan Yaro dole Ne Tayi Matukar Baka Tausayi Matuka Musamman Ma Inka Ga Inda Yake Zaune da kuma Yadda Yake Gudanar da Rayuwar Sa Abun Tausayi.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Sakin Fefen Bidiyon Wani Gurgun Yaro Allah Sarki.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button