Labaran Hausa

Ikon Allah Sai Kallo Bidiyon Yadda Wani Miji da Mata Suke da Kusunbi Ya Girgiza Duniya Yanzu Kalli Video….

Qalu Innalillahi Allah Mai Halittar Bawa Yadda Yaso Yanzu Haka Muna Tafeda Bidiyon Yadda Wasu Miji da Mata Suke Gudanar da Rayuwar Su Cikin Matsanan cin Rayuwa.

Wani Miji da Matar Sa Dukan Su Kusunbi Ne dasu Ya Subhanallah Wannan Lamari Yayi Matukar Muni Matuka Kana Ya Girgiza Alumma Sosai da Sosai Babu Shakka Abun Yazama Abun Tausayi.

Yanzu Haka dai Jama’a Dadama Suna Nan Suna Tausayawa Wannan Miji da Mata Duba da Ganin Yadda Suke Fama’da da Rayuwar Su ta Yau da Kullun Allah Yakawo Masu Dauki Amin.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Tsakanin Miji da Matar Sa Kuma Dukan Su Kusunbi Gare Su.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button