Da Ɗumi-ƊuminSa: Muneerat AbdulSalam Malamar Batsa Tasha Dukan Tsiya a Wajen Wani Kwarton ta Yanzu Kalli Video….

Toffa Babbar Magana; Abdulsalam ficacciyr mai maganin mata da maza ta bayyana halin da take ciki na kunci da takaici kasancewar bariki tayi mata atishawar tsaki, A wata wallafa da tayi yau, an ga yadda idonta ya kumbura har yace tana neman makancewa sakamakon mawuyacin yanayin da ta shiga.
A cewarta ba ta da ko kudin da za ta siya wa kanta Paracetamol saboda tsananin talaucin da ke damunta kuma ta tabbatar da shashanci da karuwancin da tayi a ryiwar ta ta duniya.

Ta ce wannan kadai ya ishi hankali izina musamman kananun yara masu tasowa su gane cewa bariki ba abin yi bane. ga dai wallafar da tayi a shafinta
Oh ni Muneerat Abdulsalam haka ratuwata ta koma? Ko kudin sayan paracetamol banidashi kuma ba mai bani, na zama abin kwatance a idon duniya, gani ga wane ya ishi wanne soron Allah.
Nayi nadaman duka karuwancinda nayi diga baya, da duka shashanci, da barikanci, wannan ai shi ake cewa hisabi tun baka mutu ba, toh karku kuskura ku sawa yaranku suna munira, kuma inaso ku maidani abin kwatance ga yaranku da jikokai, ina cikin nadamar rayuwar danayi diga baya, Allah ka yafemin.
Allah dai ya kyauta ya kuma shirya mana zuri’a.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Muneerat Abdulsalam Akan Abunda Yafaru da Ita Allah Sarki.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.