Labaran Hausa

Allah Sarki Rayuwar Duniya Bidiyon Yadda Wani Bawan Allah Yake Aikin Wahala Duda Bayada Karfi Allah Sarki Kalli Video….

Allahu Akbar Kabiran; Yadda Wani Bawan Allah Yake Neman Halak din Sa da Wahala Yana Matukar Shan Wuya Saboda Bayada Hannuwa Ko Guda Daya Allah Sarki Rayuwa Kenan.

Rayuwar Wani Bawan Allah Tareda Matar Sa Dole Su Burgeka Kuma Su Baka Tausayi Matuka Saboda Suna Matukar Kaunar Junan Su Kuma Suna Baiwa Juna Kulawa.

Amma kuma Suna Fama’da Rayuwar Yau da Kullun Wato dai Suna Shan Wahala Sosai Wajen Tafiyar da Rayuwar Su da Duniya Sai dai Fatan Allah Yakawo Masu Dauki.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Tsakanin Miji da Mata Allah Yakawo Masu Dauki Cikin Rayuwar Su.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button