World News

Yanzu yanzu An Haifi Wasu Jarirai A Manne da Juna Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Kalli Video…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn An Haifi Wasu Yara Yan Biyu da Sukazo Duniya a Manne Wato a Hade Babu Wani Abu Daya Raba su Sun Manne da Juna Allah Sarki.

Allah Mai Halittar Bawa Yadda Yaso An Saki Wani Fefen Bidiyon Wasu Jariran Yara da Aka Haife Su a Manne da Juna Wato dai Ana Kiran Hakan da Twins Wato Sunzo a Manne Kuma Yan Biyu Ne.

Ikon Allah Aka Ce Sai Kallo Babu Shakka Mahaifiyar Wannan Yara Tashiga Matukar Mamaki Sosai da Sosai Lokacin data ga Yaran Nata Sun Zo ah Hade Allah Sarki Baiwar Allah.

Yanzu Haka Muna Tafeda Bidiyon Wannan Yara da Aka Haife Su a Manne da Juna Allah Sarki Abun Saiya Baka Mamaki Ganin Yadda Cikin su Yake ah Hade.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Wannan Jariran da Aka Haife Su A Manne.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button