Labaran Duniya
Toffa Babbar Magana; So Baya Tsufa Kalli Soyayyar Wani Tsoho Mai Shekaru 101 da Matar Sa Mai Shekaru 98 Ta Kasance…

Soyayya Bata Tsufa Yadda Wani Tsoho Mai Shekaru 100 a Doron Duniya Yake Shan Soyayya Tareda Matar Sa Alhandulillah Sai dai Muce Allah Yabar Kauna.
Masha Allah Soyayyar Wasu Tsofaffi Datayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Duda Cewa Wannan Yaran Suna Cikin Wani Hali Na Rayuwa Amma kuma Suna Baiwa Junan Su Kulawa Har Yanzu Alhandulillah.

So Na Gaske Kan Du Tsufan Sa Baya Mutuwa Saboda Soyayyar Gaskiya Ita’Ce Ake Cewa Sai dai Mutuwa Ta Raba Kaga Kuwa Alhandulillah.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Soyayyar Wannan Tsoho Tareda Matar Sa Allah Yakara Lafiya Masoyan Asali.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.