Kannywood

IZZAR SO EPISODE 102 ORIGINAL FULL VIDEO || BAKORI TV….

Shirin Izzar So Episode 102 kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna ta Jira a saki Wannan Shirin film din domin su kalla suga yadda Zata kasance a wannan satin a yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna bibiyar wannan shirin film din na izzar so badan komai ba sai dan yana fadakar wa da nishadan tarwa a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Sakin Wannan Shiri Na Izzar So Shiri Mai Dogon Zango.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button