Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Bidiyon Yadda Fuskar Wata Budurwa Ta Kone Yanzu….

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Bidiyon Yadda Fuskar Wata Budurwa Ta Kone Sosai Har Hakan Yayi Sanadiyar Ta Rasa Idon ta Kwalli daya Allahu Akbar.

Wata Budurwa da Fuskar ta Kone Sosai da Sosai Har Hakan Yajawo Idon ta Guda Daya Ya Samu Matsala Wato dai Ta Koma Makauniya Allahu Akbar Tabbas Dole ta Baku Tausayi Matuka Sosai da Sosai.

Yanzu Haka Muna Tafeda Wannan Bidiyo Kuma Zamusa Muku Shi Domin Ku Kalla Kuga Irin Halinda Wannan Baiwar Allah Take Ciki Na Tashin Hankali da Matsin Rayuwa Abun Tausayi.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Budurwa Fuskarta Ta Kone Sanadin Gobara Allah Yabata Lafiya dai.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button