World News

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un; Ansaki Fefen Bidiyon Wasu Yara da Sukafi Kowa Kiba A Garin Su Kuma Shekarar Su 3 A Duniya Yanzu Kalli Video….

Allahu Akbar Ikon Rabbi Sai Kallo Wallahi An Saki Wani Fefen Bidiyon Wasu Yara Wa da Kuma Kanin Sa Inda Wannan Yara Lukuta Ye Ne Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn.

Tabbas Wannan Yara Sunyi Matukar Baiwa Jama’a Tausayi Kana Alumma Sunyi Kuka Wasu Akan Irin Halinda Wannan Yara Suke Ciki Domin Kuwa Suna Fama’da Wata Kalar Cuta data Ke Damun Su.

Wasu Yara da Sukafi Kowa Kiba a Jahar Su Suna Matukar Shan Wahala Musamman Ma a Lokacin da Suke Tafiya Suna Shan Wuya Sosai Allah Sarki Rayuwa.

Wannan Yara Suna Cikin Tashin Hankali Matuka Sosai da Sosai Duba da Ganin Irin Halinda Suke Ciki Kuma Suna Fama’da Rayuwar Su ta Duniya.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button