Kannywood

DaDumiDuminSa; An Saki Fefen Bidiyon Jaruma Nafisa Abdullahi Rungume da Wani Gardi a Bayan Ta Turkashi Kalli Video….

Yanzu Yanzu Wani Video Nafisat Abdullahi Ya bayyana da Wani Gardi a bayan ta kamar yadda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Duk wanda yaci karo da wannan Videon sai yayi magana kamar yadda bai kamata ace nafisat abdullahi tabar Wani Gardi wanda ba Muharramin taba ya hau bayan ta.

Sai dai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa indai jaruma kannywood ne sun saba da irin wannan iskancin su a wajan su ba Wani Abun bane kuma Hakan Bai Dace Ba.

A yanzu haka ga wannan Videon na nafisat abdullahi ka kalla domin zakaga yadda wannan abun ya kasance kuma nasan cewa kaima sai kayi mamakin wannan Videon.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru da Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Toffa Babbar Magana.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button